Rikicin siyasar Sudan na dada kamari- Labaran Talabijin na 13/01/22

00:00 Kanun Labarai
00:55 An kashe akalla mutum 2 a Sudan a wata sabuwar zanga-zangar nuna adawa da mulkin soja
03:50 Gidan yarin mata a Kenya inda kananan yara ke zama tare da iyayensu
07:18 Tarayyar Turai ta ce za ta saka wa Mali takunkumi
08:12 Kamaru ta yi nasarar zuwa zagaye na gaba a gasar cin kofin kasashen Afrika